IQNA

23:58 - August 01, 2019
Lambar Labari: 3483902
Bangaren kasa da kasa, ana gudanar da taron tunawa da zagayowar lokacin shahadar Imam Jawad (AS) a London.

Kamfanin dillancin labaran iqna, a daren yau ne ake gudanar da taron tunawa da zagayowar lokacin shahadar Imam Jawad (AS) limami na 9 a birnin London an kasar Birtaniya.

Ana gudanar da irin wanann taro ne kamar yadda aka saba bayan sallolin magriba da ishai, da kuma Du’aul Komail.

A mako mai zuwa kuma a wannan rana 6 ga watan Zulhijjah za a gudanar da taron tunawa da zagayowar lokacin shahadar Imam Bagher (AS) a wannan cibiya.

 

 

3831703

 

 

Abubuwan Da Ya Shafa: iqna ، kamfanin dillancin labaran iqna ، Imam Jawad ، London
Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka: