IQNA

22:25 - December 19, 2019
Lambar Labari: 3484332
A ganawar shugabannin Iran da Turkiya sun jaddada wajabcin warware matsalolin kasashen musulmi.

Kamfanin dillancin labaran IQNA, wata ganawar da shugabannin Iran da Turkiya Hassan Rauhani da Rajab Tayyib Erdogan suka yi sun jaddada wajabcin warware matsalolin kasashen musulmi ta hanyoyin da suka dace.

Shubannin kasashen na Iran da Turkiya sun bayyana matsalolin kasashen muulmia  matsayin abin da ya kamata shugabannin kasashen musulmi su mayar da hankali a kansu, domin lalubo hanyoyi na warware su.

Daga cikin matsalolin akwai yaduwar ta’addanci, da kuma yadda ake yin amfani da addini wajen yaudarar matasa wajen saka su wannan hanya.

Aya ga haka kuma sun tatatuna kan hanyoyin da za su ara habbaka aaka tsakanin kasashensu, inda suka cimma yarjejeniya kan wasu abubuwa da suka hada da harkokin kasuwanci, tattalin arziki.

Haka nan kuma sun sun cimma matsaya kan gudanar da ayyukan hadin gwiwa a bangaren makamashi, da sauran ayyuka na kimiyya da fasaha a tsakaninsu.

 

 

 

https://iqna.ir/fa/news/3865327

 

Abubuwan Da Ya Shafa: iqna ، kamfanin dillancin labaran iqna ، Hassan Rauhani ، Iran ، Turkiya
Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
* captcha: