Tehran (IQNA) Dubban mabiya mazhabar shi'a a garin Al-mubraz da ke gabashin kasar Saudiyya, sun gudanar da tarukan juyayin shahadar Imam Hussain (AS) a ranar Ashura.
Dubun-dubatar mabiya mazhabar shi'a mazauna garin Al-mubraz da ke cikin lardin Ahsa a gabashin kasar Saudiyya, sun gudanar da tarukan juyayin shahadar Imam Hussain (AS) a ranar Ashura.