IQNA

Tilawar Kur'ani Daga Mahmud Shuhat Anwar A Birnin Alkahira

23:58 - April 26, 2021
Lambar Labari: 3485849
Tehran (IQNA) makarancin kur'ani dan kasar Masar Mahmud Shuhat Anwar ya gabatar da karatun kur'ani a babban dakin taro na Opera a birnin Alkahira.

Shahararren makarancin kur'ani dan kasar Masar Mahmud Shuhat Anwar, bisa gayyatar ofishin jakadancin kasar Pakisan, ya gabatar da karatun kur'ani a babban dakin taro na Opera a birnin Alkahira na Masar.

 

 

3967224

 

captcha