IQNA

Karatun Kur'ani Mai Tsarki Tare Da Sheikh Anwar Shuhat

23:56 - June 07, 2021
Lambar Labari: 3485991
Tehran (IQNA) karatun kur'ani mai tsarki tare da shekh Anwar Shuhat

Karatun kur'ani mai tsarki tare da shekh Anwar Shuhat, wanda shi ne babban dan marigayi Sheikh Muhammad Shuhat Anwar, fitaccen makarancin kur'ani dan kasar Masar.

A Cikin wannan faifan bidiyon yana karanta ayoyi na 17, 18, 19 a cikin surat Infitar, a cikin kyakkyawan sauti na tilawa.

darul kur'an da ke karkashin cibiyar Imam Ali (AS) da ke birnin Hamburg na kasar Jamus ne ke saka wadannan hotunan bidiyo na karatun kur'ani daga makaranta kur'ani daga sassa na duniyar musulmi.

 

3975893

 

Abubuwan Da Ya Shafa: karatun kur’ani ، mai tsarki ، tare da ، Anwar Shuhat
Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
* :