Tehran (IQNA) Manufar halartar tarukan ahura shi ne wa'ztuwa da kuma daukar darussa.
Malamin jami'ar Tehran Mohsen Isma'ili ya bayyana cewa, babbar manufar halartar tarukan Ashura ita ce wa'aztuwa da kuma daukar darussa daga abin da Imam Hussain (AS) yake koyar da mu daga darasin da ya bayar a wannan waki'a.