IQNA

Tilawar Kur'ani Tare Da Makarancin Ahmad khalaf

16:11 - September 26, 2021
Lambar Labari: 3486352
Tehran (IQNA) ana ci gaba da gudanar da tsarin karatun kur'ani a dai dai lokacin da ake ci gaba da tattakin ziyarar arbaeen.

A dai dai lokacin da ake ci gaba da tattakin ziyarar ana ci gaba da gudanar da tsarin karatun kur'ani, wanda a cikin wannan faifan bidiyo za mu ga Ahmad Khalaf makarancin kur'ani mamba na dakarun sa kai na kasar Iraki Hashd Alshaabi yana karatun aya ta 22 zuwa 23 a cikin surat Shura.

Abubuwan Da Ya Shafa: mamba ، dakarun sa kai ، kasar Iraki ، Hashd Alshaabi ، faifan bidiyo
Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
captcha