IQNA

23:46 - September 27, 2021
Lambar Labari: 3486358

Tilawar Kur'ani Mai Tsarki Tare Da Abbas Sa'idi

Tehran (IQNA) tilwar kur'ani mai tsarki tare da makaranci Abbas Sa'idi dan kasar Iraki

Tilawar Kur'ani Mai Tsarki Tare Da Abbas Sa'idi

A ci gaba da gudanar da shirin karatun kur'ani a daidai lokacin tarukan arbaeen, makarancin kur'ani dan kasar Iraki Abbas Sa'di ya karanta ayoyi na 33 zuwa 37 a cikin surat Al Imran.

 

 

 

 

4000539

 

Abubuwan Da Ya Shafa: tarukan arbaeen dan kasar Iraki makaranci
captcha