IQNA

Tilawar Kur'ani Juzu'i Na 11 Tare Da Qasem Radi'i

16:42 - April 13, 2022
Lambar Labari: 3487163
Tehran (IQNA) An fitar da tilawar kur'ani mai tsarki juzu'i na tara da muryar Qassem Razi'i, makarancin kasa da kasa.

Kamar yadda aka saba tun daga farkon watan Ramadan na wannan shekara kamfanin dillancin labaran IQNA na kawo juzu'i guda na karatun kur'ani tare da babban makaranci dan kasar Iran Qasem Radi'i.

ترتیل‌ جزء یازدهم قرآن با صدای «قاسم رضیعی» قاری بین‌المللی + ترجمه

 

 

https://iqna.ir/fa/news/4048662

captcha