Tehran (IQNA) addu'ar Arafa ta Imam Husaini (a.s.) tana daya daga cikin muhimman addu’o’in ranar Arafa,
Addu'ar Arafa ta Imam Husaini (a.s.) tana daya daga cikin muhimman addu’o’in ranar Arafa, wadda ta hada da mafi girman koyarwar sufanci da addini; A wannan lokaci ana gabatar da karatun wannan addu'a cikin sauki tare da muryar sayyid Mahdi Mirdamad.