IQNA

Arbaeen alama ce ta hadin kai

15:24 - September 05, 2022
Lambar Labari: 3487804
Tehran (IQNA) Jagoran juyin juya halin muslunci na Iran ya bayyana tarukan arbaeen a matsayin wata alama ta hadin kai.

Har wa yau, a cikin duniyoyi masu sarkakiya na farfaganda da hayaniya da suka mamaye bil'adama, wannan yunkuri na Arbaeen wani kuka ne mai tsauri da kuma wata hanya ta musamman. Babu wani abu a duniya kuma: cewa miliyoyin mutane suna tafiya, ba daga birni ɗaya ko ƙasa ɗaya ba, amma daga ƙasashe daban-daban, kuma ba daga mazhabar Musulunci ɗaya kaɗai ba, amma daga ƙungiyoyin Musulunci daban-daban da ma wasu addinan da ba na Musulunci ba.  Wannan shine hadin hadin kai da lamarin Imam Hussain yake kawo wa a cikin al’ummar musulmi.

Jagoran Juyin Juya Hali

23 Satumba 2019

4083213

 

Abubuwan Da Ya Shafa: alama ، hadin kai ، arbaeen ، Imam Hussain ، mamaye
Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
captcha