Amurka ta yi barazanar, ba sa tsoron Amurka, duk wanda yaji tsoron Allah tabbas babu abin da zai iya tsorata shia cikin wannan fadin duniya, kuma wannan shi ne ke gasgata matsayarsu har zuwa nasara da yardar Allah.
Jagoran juyin juya halin muslunci
16 Janairu 2024