IQNA

Karatun "Esfidani" a Karbala

16:59 - August 25, 2024
Lambar Labari: 3491757
IQNA - Malam Hadi Esfidani, makarancin kasa da kasa, ya karanta aya ta 1 zuwa ta 5 a cikin suratul Fatah a wajen taron debe kewa da kur’ani mai tsarki da aka gudanar a jajibirin Arbaeen Hosseini a otal din Yasubuddin dake Karbala.

 

 

 

 

 

 

 
 

 

 

Abubuwan Da Ya Shafa: karatu kur’ani karbala
captcha