A cewar Akhbar al-Sharq, hotuna da bidiyo na ruwan sama na Rahmat Al-heibar a kan dakin Ka'aba da aka buga a shafukan sada zumunta sun samu karbuwa sosai daga masu amfani da su.
Makkah da Jeddah dake kudu maso yammacin kasar Saudiyya sun gamu da ruwan sama kamar da bakin kwarya a safiyar yau Asabar.