
Shekarar 1404 ita ce shekara ta karshen rayuwar jagora Ayatollah Sayyid Ali Khamenei, inda a rnar 9 ga watan Esfand wanda ya yi daidai da 28 ga Fabrairu ya yi shahada, sakamakon hare-haren Amurka da Isra’ila.
A yayin zaman wanda ya gabatar da jawabinsa, ya mayar da hankali kan juriya da kuma mayar da lamurra ga Allah madaukakin sarki, da samun tabbata a kan tafarkin Allah, wanda hakan shi ne babban sirrin duk wata nasara.
Saud a yawa a zama irin wannan wanda ya kan dauki wani bangare na ayoyin klur’ani ya sharhia kansu, yak an mayar da hankalia kan ayoyi masu kama da wannana cikin kur’ani domin fadada bayanin nasa da kuma karfafa shi da sauran ayoyi.
Kasantuwar yanayin da ake ciki a lokacin tyasa jagoran ya mayar da hankali wajen karafa gwaiwar mutane domin samun tabbatuwa a kan tafarki gaskiya, da kuma jurewa duk wata barazan da za a iya fuskanta daga makiya.
Aya ta 129 daga cikin surat Ali Imrana tana Magana a kan juriya da hakuri da kuma rashin nuna rauni ko gazawa tare da mika lamurarra ga Allah, wanda hakan shi ne sirrin nasara, inda Allah ya tabbatarwa muminai da cewa su ne madaukaka tare da taimakonsa.
4341140/