Tehran (IQNA) Ma'aikatar yada labaran kasar Kuwait ta sanar da kaddamar da wani sabon gidan rediyon kur'ani mai suna "Zekar Hakim na musamman na karatun kur'ani mai tsarki".
Lambar Labari: 3488492 Ranar Watsawa : 2023/01/12
Fasahar tilawar kur’ani (19)
"Mohammed Ahmed Omran" shahararren makaranci ne kuma mawaki dan kasar Masar wanda ya rasa idonsa yana dan shekara daya kuma ta hanyar amsa addu'ar mahaifiyarsa ya samu daukaka a duniya.
Lambar Labari: 3488488 Ranar Watsawa : 2023/01/11
Sakamakon wani bincike a California ya nuna akwai;
Tehran (IQNA) Wani bincike da jami'ar Southern California ta buga a baya-bayan nan ya nuna cewa Musulmai na gefe a jerin shirye-shiryen talabijin da aka fi kallo a Amurka, Ingila, Australia da New Zealand.
Lambar Labari: 3487822 Ranar Watsawa : 2022/09/08