Kuwait (IQNA) A safiyar yau 16 ga watan Disamba ne za a gudanar da addu'ar neman ruwan sama a masallatai 109 na kasar Kuwait.
                Lambar Labari: 3490318               Ranar Watsawa            : 2023/12/16
            
                        
        
        Tehran (IQNA) Dubban al'ummar Palastinu ne suka gudanar da  sallar  asuba a masallacin Al-Aqsa da safiyar yau Juma'a duk da tsauraran matakan da 'yan mamaya suka dauka, a gefe guda kuma ministan musulmi na majalisar ministocin Birtaniya ya yi addu'a a wannan masallaci mai albarka a jiya.
                Lambar Labari: 3488497               Ranar Watsawa            : 2023/01/13