Surorin Kur’ani (8)
Sakamakon bullowar kungiyoyin masu tsattsauran ra'ayi a duniya da kuma yadda wadannan kungiyoyi suke amfani da sunan Musulunci ta hanyar da ba ta dace ba, ma'ana da manufar jihadi suna da alaka da kalmomi kamar yaki, tashin hankali da kisa, yayin da addinin Musulunci a ko da yaushe yake jaddada zaman lafiya da kwanciyar hankali. ; Amma duk da haka ya dauki jihadi da azzalumai wajibi ne.
Lambar Labari: 3487390 Ranar Watsawa : 2022/06/07
Bangaren kasa da kasa, cibiyar musulunci ta Azhar a kasar Masar ta fitar da wani kajerin im da ta shirya a cikin harshen turanci kan matsayin jihadi a cikin addini mslunci.
Lambar Labari: 3482476 Ranar Watsawa : 2018/03/15
Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da wani zaman taro a yau mai taken rawar da kafofin yada labarai za su iya takawa wajen yaki da tsatsauran ra’ayi a Nijar.
Lambar Labari: 3482414 Ranar Watsawa : 2018/02/20
Bangaren kasa da kasa, an kawo karshen babban taron kasa da kasa na gidajen radiyon kur'ani da aka gudanar a birnin Alkahira na kasar Masar.
Lambar Labari: 3482352 Ranar Watsawa : 2018/01/31
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wani zaman taro domin bayani kan wasu batutuwa 10 a cikin kur'ani da ake yi ma muslunci mummunar fahimta a kansu wato jihadi da kuma hakkokin mata a muslunci.
Lambar Labari: 3481242 Ranar Watsawa : 2017/02/18