IQNA - Kafafen yada labaran sojan Islama na kasar Lebanon sun buga takaitaccen tarihin shahid Haitham Ali Tabatabaei daya daga cikin kwamandojin kungiyar Hizbullah da ya yi shahada a harin da dakarun yahudawan sahyuniya suka kai a yankunan kudancin birnin Beirut tare da wasu gungun abokansa.
Lambar Labari: 3494242 Ranar Watsawa : 2025/11/24
Kwamandan ayyukan soji a Bagadaza ya sanar da cewa;
Tehran (IQNA) Kwamandan farmakin na Bagadaza ya sanar da kawar da shirin 'yan ta'adda na kai farmaki kan masu ziyarar Imam Kazim (a.s) ya kuma ce: An kashe 'yan ta'adda 3 da daya daga cikinsu na sanye da bama-bamai a garin Tarmiya na birnin Bagadaza.
Lambar Labari: 3488669 Ranar Watsawa : 2023/02/16