Khumusi a Musulunci / 6
A zamanin Manzon Allah, karbar Khumusi ya zama ruwan dare kuma wannan muhimmancin ya zo a cikin fadin Annabi.
Lambar Labari: 3490154 Ranar Watsawa : 2023/11/15
Rabat (IQNA) Nomia Qusayr, wata tsohuwa ‘yar kasar Moroko, ta yi nasarar rubuta kwafin kur’ani mai tsarki har guda uku.
Lambar Labari: 3489488 Ranar Watsawa : 2023/07/17
Makarancin Kur’ani daga Ivory Coast a wata hira da IQNA:
Tehran (IQNA) Abdulrahman Sou, hafiz kuma makaranci daga kasar Ivory Coast wanda ya halarci gasar kur'ani ta kasa da kasa da kasar Iran ta gudanar a fannin hardar kur'ani, ya bayyana ayyukan kur'ani musamman a fagen ilmantar da kur'ani a kasar ta Ivory Coast a matsayin ci gaba da fadada.
Lambar Labari: 3488706 Ranar Watsawa : 2023/02/23