iqna

IQNA

IQNA - A daren yau ne za a bayyana sakamakon gasar kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa karo na 30 a yayin wani taron manema labarai a masallaci da cibiyar al'adun kasar Masar.
Lambar Labari: 3492358    Ranar Watsawa : 2024/12/10

Ofishin ba da shawara kan al'adu na Iran a Najeriya ne ya fitar da shirin "Mu sanya rayuwarmu ta zama Alkur'ani a ranar Alhamis" karo na 45.
Lambar Labari: 3488748    Ranar Watsawa : 2023/03/04