iqna

IQNA

Rahamar Allah tana gudana a cikin dukkan abubuwa da abubuwan da suke faruwa a duniya, kuma babu wani abu a duniya da ba ya karkashin rahamar Ubangiji, kuma ko shakka babu sharadi na samun rahamar Ubangiji na musamman shi ne tuba da neman gafara.
Lambar Labari: 3488887    Ranar Watsawa : 2023/03/29

A cikin addu'ar da aka fi sani da "addu’ar lokacin sahur", an yi nuni da haske daga Allah, wanda ke nufin kyau.
Lambar Labari: 3488873    Ranar Watsawa : 2023/03/27