iqna

IQNA

Sheikh Naim Qassem:
IQNA - A cikin wani jawabi da ya yi ta gidan talabijin a wannan Litinin , mataimakin babban sakataren kungiyar Hizbullah Sheikh Naim Qasem ya mika sakon ta'aziyya ga al'ummar kasar Labanon da sauran al'ummar musulmi da na larabawa kan shahadar Sayyed Hassan Nasrallah, yana mai cewa: "Ina yi muku jawabi a cikin yanayi mafi zafi da bakin ciki a cikin lokutan rayuwata, mun rasa dan uwa, masoyi aboki kuma a matsayin uba, Sayyed Hassan Nasrallah."
Lambar Labari: 3491953    Ranar Watsawa : 2024/09/30

Me Kur'ani Ke Cewa (49) 
Zabar tafarkin imani yana da wahalhalu, daya daga cikinsu shi ne yin hakuri da kiyayyar masu mugun nufi. Yayin da yake gargadi game da manufar makiya, Alkur'ani ya ba da maganin ha'incin makiya.
Lambar Labari: 3488988    Ranar Watsawa : 2023/04/16