Kasem

IQNA

Bangaren kasa da kasa, babban maamin addinin muslunci na kasar Bahrain Ayatollah Sheikh Isa Kasim ya bayyana harin da wasu ‘yan ta’adda suka kai kan masu gudanar da taron Ashura a yankin Ihsa na kasar saudiyya da cewa ya zo bisa mummunan jahilci da kiyayya daga maharani.
Lambar Labari: 1471125    Ranar Watsawa : 2014/11/08