Bangaren kasa da kasa, babban maamin addinin muslunci na kasar Bahrain Ayatollah Sheikh Isa Kasim ya bayyana harin da wasu ‘yan ta’adda suka kai kan masu gudanar da taron Ashura a yankin Ihsa na kasar saudiyya da cewa ya zo bisa mummunan jahilci da kiyayya daga maharani.
Lambar Labari: 1471125 Ranar Watsawa : 2014/11/08