Sabha

IQNA

Bangaren kasa da kasa, idan Allah ya kai mu gobe ne za a fara gudanar da wata gasar hardar kur’ani mai tsarki da kyautata tajwidinsa a jami’ar Asmariyyah dake garin Sabha da ke kudancin kasar Libya.
Lambar Labari: 2613514    Ranar Watsawa : 2014/11/30