Bangaren kasa da kasa, an kawo karshen gasar hardar kur’ani mai tsarki a garin sabha da ke arewacin kasar Libya tare da halartar mahardata daga sassa na yankinkuma ‘a a sanar da sunayen wadanda suka lashe gasar a mako mai zuwa.
Lambar Labari: 2614536 Ranar Watsawa : 2014/12/02