iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, ministocin harkokin wajen kasashen larabawa na gudanar da zama yau domin tattauna halin da ake cikin kan batun masallacin Aqsa da kuma hare-haren yahudawa.
Lambar Labari: 3339490    Ranar Watsawa : 2015/08/05