iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, limamin masallacin Sheikh Zayid a birnin Abu Dhabi ya bayyana cewa wasu daga masu isar da sakon wahabiyanci suna da hannu wajen samar da kungiyar ta’addanci ta Daesh.
Lambar Labari: 3339770    Ranar Watsawa : 2015/08/07