IQNA - Yin amfani da kur'ani mai tsarki wajen safarar wasu kudade a filin jirgin saman kasar Aljeriya ya harzuka masu amfani da kasar a shafukan sada zumunta.
Lambar Labari: 3490772 Ranar Watsawa : 2024/03/09
Kotun kasar Tunisia ta yanke hukuncin daurin watanni shida a gidan kaso a kan Amina Saharqi kan keta alfarmar kur’ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3484986 Ranar Watsawa : 2020/07/15