iqna

IQNA

jahilai
Tafarkin tarbiyyar annabawa; Musa (a.s) / 17
Tehran (IQNA) Annabi Musa (AS) a matsayinsa na daya daga cikin manya-manyan annabawa kuma na farko, ya yi amfani da hanyar tambaya da amsa wajen ilmantar da mutane daban-daban, wanda ya zo a cikin Alkur'ani.
Lambar Labari: 3489601    Ranar Watsawa : 2023/08/06

Aya ta 9 a cikin suratul Zumar a matsayin daya daga cikin muhimman taken Musulunci ta bayyana girman ilimi da matsayin malamai da masana a kan jahilai tare da gabatar da dalilin wannan fifiko shi ne neman gaskiya.
Lambar Labari: 3489076    Ranar Watsawa : 2023/05/02

Bangaren kasa da kasa, wani mai bincike kan ilimin kur'ani ya gabatar da rubutunsa na karshe kan bincike dangane ma tsayin kur'ani a kan jahilci da kuma jahilai .
Lambar Labari: 3481859    Ranar Watsawa : 2017/09/03