Fitattun Mutane a Cikin kur’ani (28)
A cikin Alkur’ani mai girma, in ban da sunan Sayyida Maryam, babu wata mace da aka ambata kai tsaye, sai dai muna iya ganin alamun mata muminai ko kafirai. Misali, an ambaci matan Annabi Nuhu (AS) da Annabi Ludu (a.s) a matsayin mata kafirai, a daya bangaren kuma ya ambaci Asiya a matsayin abin koyi ga mata muminai; Alhali ita matar azzalumin sarkin Masar ce.
Lambar Labari: 3488548 Ranar Watsawa : 2023/01/23
Surorin Kur’ani (20)
Daya daga cikin labaran da aka ambata a cikin Alkur’ani mai girma, shi ne labarin Annabi Musa (AS). Suratun Taha daya ce daga cikin surorin da suka shafi Annabi Musa (AS), a cikin wannan surar za a iya ganin irin gudanarwa da jagorancin wannan annabin Allah, musamman lokacin fuskantar Fir'auna.
Lambar Labari: 3487588 Ranar Watsawa : 2022/07/24
Surorin Kur’ani (17)
An ba da labarin Annabi Musa (AS) da mu’ujizozinsa a cikin surori daban-daban na Alkur’ani mai girma, kuma an ambaci alamu da mu’ujizar wannan annabi guda tara a cikin suratu Isra’i.
Lambar Labari: 3487510 Ranar Watsawa : 2022/07/05
Bangaren kasa da kasa, Mir Hirush wani fitaccen malamin yahudawa ya bayyana cewa, abin da Isra’ila take yi ya sabawa koyarwar annabi Musa (AS).
Lambar Labari: 3482329 Ranar Watsawa : 2018/01/23