birnin sana

IQNA

Bangaren kasa da kasa, Rahotanni daga kasar Yemen sun tabbatar da cewa akalla fararen hula 17 ne suka rasa rayukansu da suka hada da mata da kananan yara a hare-haren da jiragen yakin masarautar saudiyya suka kaddamar a daren jiya a garin Sa'adah.
Lambar Labari: 3482499    Ranar Watsawa : 2018/03/22