Sana

IQNA

Bangaren kasa da kasa, Jagoran tawagar masu sanya ido na MDD kan rikicin Yemen ya isa Sanaa babban birnin kasar ta Yemen da 'yan Houtsie ke rikeda, bayan da ya ziyarci birnin Aden a jiya Asabar.
Lambar Labari: 3483246   Ranar Watsawa : 2018/12/23