IQNA - Kungiyar 'yan uwa musulmi ta fitar da sanarwa inda ta yi Allah wadai da ta'addancin da Isra'ila ke yi a kasar Yamen tare da bayyana cewa: Hare-haren ta'addancin da 'yan mamaya ke kaiwa jami'an gwamnatin Yaman babban laifi ne, duk wanda ya goyi bayan Gaza to yana bin al'ummarmu.
Lambar Labari: 3493795 Ranar Watsawa : 2025/08/31
Bangaren kasa da kasa, an dawo da wani dadadden kwafin kur’ani zuwa kasar Masar bayan sanya shi a kasuwa a birnin London.
Lambar Labari: 3483294 Ranar Watsawa : 2019/01/07