IQNA - Majalisar koli ta harkokin addinin musulunci ta kasar Masar ta sanar da gudanar da wani gajeren fim na rayuwar Farfesa Abdel Basit Abdel Samad, fitaccen makaranci a duniyar musulmi, wanda aka yi da taimakon fasahar kere-kere.
Lambar Labari: 3494375 Ranar Watsawa : 2025/12/20
Bangaren kasa da kasa, an bude sabbin makarantun kur’ani mai sarki guda 38 a fadin kasar Masar.
Lambar Labari: 3483758 Ranar Watsawa : 2019/06/21