iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, ministan lafiya na kasar Yemen ya ce ci gaba da tsare jiragen ruwa na mai zai jefa dubban marassa lafiya cikin hatsari.
Lambar Labari: 3484125    Ranar Watsawa : 2019/10/06