iqna

IQNA

 IQNA - An nuna tarin kur'ani da ba kasafai ake samunsa ba na dakin karatu na Burtaniya a wani baje koli a birnin Bradford na kasar Ingila.
Lambar Labari: 3492602    Ranar Watsawa : 2025/01/21

IQNA – Bangaren da ke  kula da cibiyar Darul Kur’ani  a karkashin hubbaren Imam Hussain (A.S) ta sanar da cewa a shirye take ta gudanar da ayyukan ranar kur’ani mai tsarki ta duniya wadda ta zo daidai da ashirin da bakwai ga watan Rajab, kuma ya sanar da cewa: Taken wannan rana yana bayyana kasancewar saƙon kur'ani a duniya baki ɗaya.
Lambar Labari: 3492452    Ranar Watsawa : 2024/12/26

IQNA - A yayin wani biki, an ba da sanarwar da kuma karrama wadanda suka lashe gasar haddar Alkur'ani mai girma ta "Habibur Rahman" na kasar Ingila.
Lambar Labari: 3492154    Ranar Watsawa : 2024/11/05

IQNA - An bayyana cikakkun bayanai kan gasar kur’ani ta kasa da kasa ta Sarki Abdulaziz ta Saudiyya karo na 44, da suka hada da lokaci, darussa da kuma kudaden da za a bayar ga wadanda suka yi nasara.
Lambar Labari: 3491003    Ranar Watsawa : 2024/04/18

IQNA - Sadiq Khan magajin birnin Landan, a martanin da ya mayar da martani ga cin mutuncin wani dan majalisar dokokin Birtaniya, ya shaida masa cewa yana alfahari da kasancewarsa musulmi.
Lambar Labari: 3490728    Ranar Watsawa : 2024/02/29

Dubai (IQNA) Bayan ya musulunta, shahararren mawakin nan dan kasar Amurka Ty Dolla Sign ya yi sallarsa ta farko a wani masallaci inda ya samu kyautar Alkur'ani. An watsa faifan bidiyo a lokacin yake a wani masallaci, wanda masu amfani da shafukan intanet suka yi maraba da shi.
Lambar Labari: 3490221    Ranar Watsawa : 2023/11/28

Alkahira (IQNA) An karrama matasa maza da mata 100 a lardin Al-Gharbiya na kasar Masar wadanda suka yi nasarar haddar kur'ani a wani gagarumin biki.
Lambar Labari: 3489927    Ranar Watsawa : 2023/10/05

Surorin kur'ani (105)
Tehran (IQNA) A daya daga cikin muhimman abubuwan da suka shafi tarihi da addini, Sarkin Yaman ya yi kokarin rusa dakin Ka'aba, amma Allah ya nuna ikonsa da mu'ujiza ya hana lalata dakin Ka'aba.
Lambar Labari: 3489633    Ranar Watsawa : 2023/08/12

Al-Masjid al-Haram da Masjid al-Nabi sun sanar da fara shirin raba kyaututtuka a tsakanin mahajjatan Baitullahi Al-Haram.
Lambar Labari: 3489335    Ranar Watsawa : 2023/06/19

Surorin kur’ani  (82)
Mutane suna da damammaki masu yawa, na halitta da kuma samu. Duk wannan dama daga Allah ne, amma idan mutum yana cikin wani yanayi da aka tanadar da komai sai ya manta ya gode wa Allah.
Lambar Labari: 3489264    Ranar Watsawa : 2023/06/06

Tehran (IQNA) An gudanar da bikin yaye malaman kur'ani mai tsarki 22 a kasar Djibouti bisa kokarin kungiyar Al-Rahmah Al-Alamiya ta kasar Kuwait.
Lambar Labari: 3487632    Ranar Watsawa : 2022/08/03

Shugaba Rauhani ya bayyana tsayin dakan da al’ummar Yemen suka yia  gaban masu girman kai da cewa abin alfahari ne ga al’ummar musulmi.
Lambar Labari: 3484258    Ranar Watsawa : 2019/11/20