Ya kamata a karanta Alkur'ani da murya mai kyau, amma manufar muryar ita ce sanya mutum ya kula da duniyar gaibu, ba wai kawai ya kalli kyawun murya da dabarun rera waka ba.
Lambar Labari: 3487555 Ranar Watsawa : 2022/07/16
Tehran (IQNA) yahudawan Ethiopia 316 sun isa birnin Tel aviv a yau bayan da gwamnatin Isra’ila ta ba su damar yin hijira daga kasarsu.
Lambar Labari: 3485426 Ranar Watsawa : 2020/12/03
Tehran (IQNA) babban masallacin tarihi na kasar Afirka ta kudu ya kama da wuta a daren jiya.
Lambar Labari: 3485118 Ranar Watsawa : 2020/08/25