iqna

IQNA

IQNA - 'Yan majalisar kasar Birtaniya 25 daga jam'iyyu daban-daban sun gudanar da zanga-zanga a gaban majalisar a birnin London inda suka bukaci a dakatar da sayar da makamai ga gwamnatin sahyoniyawan.
Lambar Labari: 3492418    Ranar Watsawa : 2024/12/19

Tehran (IQNA) Fiye da ‘ yan majalisar kasar Burtaniya 100 ne suka yi tir da Allawadai da takurawa musulmin Igoir da gwamnagtin kasar China take yi.
Lambar Labari: 3485167    Ranar Watsawa : 2020/09/09