matsayin gwarzo

IQNA

IQNA – Tauraron dan wasan guje-guje da tsalle-tsalle na Amurka Fred Kerley ya sanar da Musulunta, inda ya bayyana hakan a wani faifan bidiyo da aka wallafa a shafin Instagram.
Lambar Labari: 3493509   Ranar Watsawa : 2025/07/06

IQNA - Hubbaren Imam Hussain (AS) ya zabi “Othman Taha”, shahararren mawallafin kira, a matsayin gwarzon Alkur’ani na bana tare da ba shi lambar girmamawa.
Lambar Labari: 3490703   Ranar Watsawa : 2024/02/25

Tehran (IQNA) babban sakataren kungiyar Hizbullah ya bayyana Qassem Sulaimani a matsayin gwarzon da tarihi ba zai manta da shi ba.
Lambar Labari: 3485521   Ranar Watsawa : 2021/01/03