IQNA - Daren tsakiyar Sha'aban daidai yake da daren lailatul kadari; Idan kana son kusantar Allah a cikin wannan dare mai albarka, to ka yi kokari ka yi ayyukansa, gami da raya dare.
Lambar Labari: 3490700 Ranar Watsawa : 2024/02/24
Bangaren kasa da kasa, Harin wuce gona da iri da sojojin gwamnatin Haramtacciyar kasar Isra'ila suka kai kan al'ummar Palasdinu da ke gudanar da zanga-zangar ranar Qudus ta duniya a jiya Juma'a a yankin Zirin Gaza, akalla Palasdinawa 4 ne suka yi shahada.
Lambar Labari: 3482742 Ranar Watsawa : 2018/06/09
Lambar Labari: 3480213 Ranar Watsawa : 2016/03/08