IQNA – Jami’an ‘yan sandan Amurka sun kama wasu daliban jami’ar Columbia da dama saboda halartar zanga-zangar nuna goyon baya ga Gaza.
Lambar Labari: 3493220 Ranar Watsawa : 2025/05/08
IQNA – Cibiyoyin kula da Masallacin Harami da Masallacin Annabi sun sanar da sauya labulen dakin Ka'aba a daidai lokacin da watan Muharram da sabuwar shekara ta Hijira ke shigowa a yau Lahadi.
Lambar Labari: 3491471 Ranar Watsawa : 2024/07/07
IQNA - Daliban jami'o'i daban-daban na Amurka, ta hanyar gudanar da yakin neman zabe, sun nuna rashin amincewarsu da ci gaba da aikata laifukan da Isra'ila ke yi a Gaza, tare da bukatar Amurka ta gaggauta mayar da martani mai inganci don dakatar da wadannan laifuka.
Lambar Labari: 3491057 Ranar Watsawa : 2024/04/28
Tehran (IQNA) A yau dusar kankara ta rufe masallacin quds da haraba rsa
Lambar Labari: 3486874 Ranar Watsawa : 2022/01/27