iqna

IQNA

Maroko
Rabat (IQNA) Reshen company McDonald na kasar Morocco ya sanar da tidbi da ya dauka na kunna karatun kurani mai tsarki domin tausayawa wadanda girgizar kasa ta shafa.
Lambar Labari: 3489802    Ranar Watsawa : 2023/09/12

Tehran (IQNA) Kungiyar raya Ilimi, Kimiyya da Al'adu ta Musulunci (ISECO) ta zabi kasar Maroko , wacce ke daya daga cikin muhimman biranen yawon bude ido a Maghreb (Marocco), a matsayin hedkwatar al'adun kasashen musulmi a shekarar 2024.
Lambar Labari: 3489106    Ranar Watsawa : 2023/05/08

Tehran (IQNA) An nada wata mace 'yar Morocco a matsayin alkaliya ta da lullibi  a kotunan Italiya.
Lambar Labari: 3488517    Ranar Watsawa : 2023/01/17

Masanin Moroko:
Tehran (IQNA) Idris Hani ya ce: Shahidi Soleimani mutum ne da ya shahara ta fuskoki da dama. A yau, duk da juriya da aka yi, makiya ba su da ikon fara yaki a yankin, kuma ta wata hanya, shirin shahidan Soleimani ya sauya daidaiton duniya a yankin da ma duniya baki daya.
Lambar Labari: 3488446    Ranar Watsawa : 2023/01/04

Tehran (IQNA) Ministan  Harkokin Addinin Musulunci na kasar Morocco ya sanar da shirin wannan ma'aikatar na amfani da karfin makarantun gargajiya wajen koyar da kur'ani mai tsarki ga daliban sakandare na daya da na biyu a kasar.
Lambar Labari: 3488379    Ranar Watsawa : 2022/12/22

Tehran (IQNA) hakkin mata da kauna da mutunta uwa, da goyon baya mai karfi ga al'ummar Palastinu da farin jinin tawagar 'yan wasan kasar Morocco, al'amura ne da suka dauki hankulan kafafen yada labarai na yammacin duniya a gasar cin kofin duniya ta Qatar.
Lambar Labari: 3488349    Ranar Watsawa : 2022/12/17

Tehran (IQNA) Masallacin Harami da ke birnin Rabat, babban birnin kasar Maroko , na daya daga cikin masallatan tarihi na wannan kasa, wanda aka yi shi tsawon karni shida. Wannan masallaci na daya daga cikin fitattun misalan gine-ginen addinin Musulunci a kasar nan.
Lambar Labari: 3488183    Ranar Watsawa : 2022/11/16

Tehran (IQNA) Morocco da Isra'ila sun rattaba hannu kan wata yarjejeniya ta tattalin arziki da nufin bunkasa hadin gwiwar kasuwanci da hadin gwiwa tsakanin kasashen biyu.
Lambar Labari: 3486972    Ranar Watsawa : 2022/02/22