Tehran (IQNA) Bayan an yi azumin wata guda, abin da ke jiran masu azumi shi ne idin farin ciki; Idi ga mawadata da suka sami damar yin alfahari da wadata a cikin idin Ubangiji.
Lambar Labari: 3487243 Ranar Watsawa : 2022/05/02
Tehran (IQNA) Hukumar agajin gaggawa ta majalisar dinkin duniya ta sanar da cewa, kayayyakin taimako da kungiyoyi na kasa da kasa suke baiwa al’ummar kasar Yemen na gab da karewa.
Lambar Labari: 3484902 Ranar Watsawa : 2020/06/17