A wata hira da IQNA, an ambayyana cewa
IQNA - Daraktan sashen ilimin tauhidi da falsafa na cibiyar nazari da kuma mayar da martani ga shakku na makarantar Qum ya ce: Shirye-shirye irin su I’itikafi da suke da tsari suna karfafa niyya da sarrafa ruhin dan Adam, domin idan mutum ya shiga muhallin da ya ga ana gudanar da shi cikin tsari, shi ma wannan tsari yana da tasiri mai kyau ga ruhinsa.
Lambar Labari: 3494452 Ranar Watsawa : 2026/01/04
IQNA – Fira Ministan Malaysia Anwar Ibrahim ne ya jagoranci bude tafsirin karatun kur’ani mai tsarki na kasa na shekarar 1446H/2025.
Lambar Labari: 3493168 Ranar Watsawa : 2025/04/28
Tehran (IQNA) Babban sakataren kungiyar Hizbullah ya jaddada matsayin shahidai da cewa shi ne gishikin karfin gwiwa da tushen nasara ga masu gwagwarmaya domin tabbatar gaskiya.
Lambar Labari: 3487660 Ranar Watsawa : 2022/08/09