Tehran (IQNA) Ministan al'adu na Mauritania ya sanar da fara shirye-shiryen gabatar da Nouakchott a matsayin babban birnin al'adun Musulunci a shekarar 2023.
Lambar Labari: 3488061 Ranar Watsawa : 2022/10/24
Duk da girman matsayin da yake da shi, kimiyya kadai ba ta isa ta ci gaban dan Adam ba, amma kimiyya na bukatar dalili don samar da tsarin rayuwar dan Adam.
Lambar Labari: 3487668 Ranar Watsawa : 2022/08/10