Bangaren kasa da kasa, a daidai lokacin da Amurka ke shirin aikewa da wani Karin taimako zuwa ga mahkuntan Al Saud domin ci gaba da kashe al’ummar Yemen mayakan Ansarullah a nasu bangaren sun harba makami mai linzami a kan Saudiyya a matsayin martini.
Lambar Labari: 3049250 Ranar Watsawa : 2015/03/27