IQNA – Masu zityarar Imam Hussain (a.s) mai yawan gaske ne suka raya r da daren lailatul kadari a tsakanin masallatai biyu masu alfarma a daren Juma'ar daya ga watan Rajab kuma a daidai lokacin da Lailatul Ragheeb.
Lambar Labari: 3492496 Ranar Watsawa : 2025/01/03
Istanbul (IQNA) A daren jiya, masallatan Istanbul sun shaida ayyukan farfado da "Lailat al-Raghaib".
Lambar Labari: 3490465 Ranar Watsawa : 2024/01/12
Daga Gobe Za A Fara Gudanar Da;
Tehran (IQNA) A gobe litinin 22 ga watan Agusta ne za a fara gasar kur'ani ta kasa karo na 30 na "Sultan Qaboos" na kasar Oman tare da gudanar da matakin share fage a kasar.
Lambar Labari: 3487721 Ranar Watsawa : 2022/08/21