IQNA - Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da cewa an kashe akalla yara 74 a Gaza a makon farko na sabuwar shekara.
Lambar Labari: 3492531 Ranar Watsawa : 2025/01/09
Hojjatul Islam Shahriari ya sanar a taron manema labarai cewa:
Tehran (IQNA) Babban magatakardar majalisar dinkin duniya mai kula da harkokin addinin muslunci ya sanar da "hadin kai na hadin gwiwa tsakanin musulmi domin cimma manufofin hadin gwiwa" a matsayin taken taron hadin kan musulmi karo na 37 na wannan shekara inda ya bayyana cewa: Zumunci da soyayya da musulmi, da zaman lafiya tare da mabiya sauran addinai. kuma tsayin daka da zalunci da girman kai na daga cikin darajojin da Alkur'ani mai girma ya jaddada hakan.
Lambar Labari: 3489886 Ranar Watsawa : 2023/09/27
Tehran (IQNA) A jiya 18 ga watan Oktoba ne aka fara gudanar da makon kur'ani na kasa karo na 24 na kasar Aljeriya tare da halartar ministan harkokin addini na kasar a makarantar kur'ani ta birnin Bani Abbas na kasar Aljeriya.
Lambar Labari: 3488037 Ranar Watsawa : 2022/10/19